Posts

Showing posts from July, 2022

CUTAR DAJIN ƘASHI (Leukaemia)

Image
Cutar daji (Turanci: Cancer) wani nau'in ciwone da yake samuwa daga kwayoyin halittu (cells) na jikin dan Adam; wala'alla saboda nakasa da suka samu ko kuma gurbacewa daga sinadarai masu guba. Wannan cuta ta kasu izuwa kashi akalla guda dari daya: daga kan cutar daji ta kwakwalwa, hanta, mama (nono), makogaro, da sauransu. Leukaemia tana daya daga cikin nau'o'in cutar daji wadda tafi kama yara 'yan kasa da shekara goma sha biyar. Wannan cutar daji ana mata lakabi da "cancer of the bone"; wato cutar dajin Æ™ashi saboda ta samo asaline daga cikin Æ™ashin mutane da kuma É“argon jikinsu.  Cutar dajin Æ™ashi tana farawa ne a yayin da aka samu tangarÉ—a wajen samar da kwayoyin halittu. Wadannan kwayoyin halittu suna farawa ne a matsayin jirajirai (stem cells) a cikin É“argon Æ™ashin kafin su girma su samawa kansu gurbi a cikin tsokoki da dama kamar hanta, zuciya da Æ™oda. Wadannan kwayoyin halittu da suke samuwa daga cikin É“argon Æ™ashi sun hada da: - Jajayen